Guy Stewart Callendar

hotonta

 

Guy Stewart Callendar (/ˈkæləndər/; 9 Fabrairu 1898 - 3 Oktoba 1964) ya kasance injiniyan tururi na Ingila kuma mai kirkiro.[1] Babban gudummawar sa ga ilimin ɗan adam shine haɓaka ka'idar da ta haɗa haɓaka carbon dioxide a cikin yanayi zuwa zafin jiki na duniya. A cikin 1938, shine na farko daya nuna cewa zafin ƙasa na Duniya yatashi a cikin shekaru 50 da suka gabata.[2] Wannan ka'idar, wanda Svante Arrhenius ya gabatar a baya, an kira shi tasirin Callendar. Callendar yayi tunanin cewa wannan dumama zai zama mai fa'ida, yana jinkirta "komawar mummunan kankara".

  1. Charles C. Mann (2018) Meet the Amateur Scientist Who Discovered Climate Change Wired.
  2. Hawkins, Ed & Phil Jones (2013) "On increasing global temperatures: 75 years after Callendar", Quarterly Journal of the Royal Meteorological Society, doi:10.1002/qj.2178

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy